Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…

00:00
00:00

Episoder

763-

Ra'ayoyin masu saurare kan yadda gwamnonin Najeriya suka yi buris da kudaden UBEC

13 aug. 2026
762-

Ra'ayoyin masu sauraro kan yunƙurin haɗa kan ƴan adawa a Najeriya don fiida ɗan takara ɗaya

12 aug. 2026
761-

Ra'ayoyin masu sauraro kan haramtawa yara amfani da kafafen sadarwa a wasu ƙasashe

22 jul. 2026
760-

Ra'ayoyin masu sauraro kan lashe kofin duniya da Spain ta yi

20 jul. 2026
759-

Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa mabanbanta

17 jul. 2026